Yaren Lotha

 

Harshen Lotha yare ne na Sino-Tibetan wanda kusan mutane 180,000 ke magana a Gundumar Wokha ta yammacin tsakiyar Nagaland, Indiya. Tana tsakiyar karamin gundumar Wokha (babban birnin Wokha). Wannan gundumar tana da ƙauyuka sama da 114 kamar Pangti, Maraju (Merapani), Englan, Baghty (Pakti) da sauransu, inda ake magana da yaren a ko'ina kuma ana nazarin shi.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy